Lafiya Jari Ce
Bayani a kan cutar ƙyanda da yadda za a kare yara daga kamuwa
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:09:58
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
A wannan makon shirin zai yi duba kan cutar kyanda ko kuma measles a turance, cutar da galibi akan ga bullarta a irin wannan lokaci da ake fama da matsanancin zafi musamman a yankunan kasashen yammacin Afrika Sahel. Zuwa karshen watan Fabarairun da ya gabata, fiye da yara 700 suka harbu da cutar kyanda a jihar Borno cikin watan yayinda zuwa yanzu ta kashe kananan yara 42 a jihar Adamawa yayinda wasu fiye da dubu guda suka harbu.Bari mu bude da rahoton wakilinmu Ahmad Alhassan daga jihar Adamawa, jihar da zuwa yanzu tsanantar wannan cuta ta kyanda ta tilasta kulle makarantu.