Bakonmu A Yau

Joseph Nahum kan bubuwan ranar Kirismeti a sassan duniya

Informações:

Sinopsis

Mabiya addinin Kirista na cigaba da bukukuwan zagayowar ranar Kirsimeti a sassan duniya don tunawa da ranar haihuwar Yesu Al Masihu da aka yi a Bethlehem da ke kudu da birnin Qudus. Sama da shekaru dubu biyu ke nan mabiya addinin Kirista suka kwashe suna gudanar da wannan biki a duk fadin duniya, ta hanyar nuna farin ciki da ƙauma da tausayin juna da sadaukarwa da dai sauransu.Kan wannan Nura Ado Suleiman ya tattauna da Reverend Joseph Nahum, dake garin Maiduguri, wanda ya fara da yin tsokaci kan muhimmancin ranar ta Kirsimeti.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.