Bakonmu A Yau
Hajiya Hannatu Musawa kan sanya bikin hawan Daba na Kano cikin manyan al'adun duniya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:30
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Hukumar da ke kula da al'adu ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta UNESCO ta damƙawa Najeriya takaddar shaidar sanya bikin hawan Daba na Kano cikin manyan al'adun duniya masu matukar tasiri. Jim kaɗan bayan kammala miƙa shaidar wakilinmu a Abuja Isma’il Karatu Abdullahi ya tattanna da ministar al’adu ta Najeriya Hajiya Hannatu Musawa kan tasirin da wannan zai yi wa ƙasar. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar tattaunawar ta su......