A wannan shiri, muna karanto littafan Hausa masu maana, musamman na da can, irin wadanda aka dade da wallafa su domin su tuna mana rayuwa, da aladunmu na Hausawa kafin zuwan...
Shirin yakan diba kasuwancida tattalin arizikin kasashen duniya ya ke ciki. Shirin yakan ji sabbin dubaru da hajojin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta...
Harvester is fulfilling Jesus' great commission to go and make disciples of all nations and obeying His command to love God and our fellow human beings.Commanded to Love,...
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma...
Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.
Kamar sauran kafofin yada labarai a duniya, akwai bukatar sada zumunta tsakaninmu da masu sauraro, ko kuma tsakanin masu sauraronmu da yan uwansu da abokan arziki. Don haka wannan...
addancikashewarrayuwarmusulmi.wajanallah da kumahukumcinwandayakasherai ...